Ka yi sake!

Educate!
Educate!

JIBRIL DAGA NAGERIYA

Inna matunkan farinciki da godiya ga ALLAH daya bani dama bude sashina na illimim kiwunlafiya na WHA a nan nageriya!!! A nageriya an haifeni kokuma haifefen nageriya, na kaMmala karatuna na jenya wato Nurse a shekara 2001. Bayan kaMmala karatuna na saddakar da rayuwata wuren namawa kaina lafiya dakuma neman illimim game da kiwun lafiya. Bayan rasuwan yahaya na shekara 2007 wanda jamian hasibiti sukaze arbin dajine wato {Diagnosis of cancer was established}, sai na dukufa wuren neman Karen bayani game ciwun daji kukoma menene daji ne? Ne mahaikacin jenyane bugudakare inna haiki a karakara {rural area}, anan zakaga a fillin yanda mata da yara suna ta mutuwa, wannan kananan cututuka zahayiya kare yare da mata. Jahillci yayi karan seyi a karakara.

Bayan inna naman Karen bayani game da ciwun daji wato cancer sai na hadu da sashin Dr. Rath musaman sashin illimim kiwun lafiya wato WHA, gani wannan sashin kedawuya sai na dugufa wuren tatara bayane game da arbin daji cancer, bayannen da suke wuren, sun wayar mini da kai game da daji cancer saina fara hanfani da wannan bayani domim kaina da alhumma na wadanda nake tare dasu. Dakuma kasana nageriya.

Jamaa munemi illimimi domin kiwunlafiyamu, kaine zakanema kanka kiwunlafiya bawanibani wannan saida illimi. Inna fata alhumma zasu gani wannan dakuma sutashi wuren nemama kansu kiwunlafiya. ALLAH yataimakemu amen.

Email: jibrilusman@ymail.com